Πηγαίνετε εκτός σύνδεσης με την εφαρμογή Player FM !
Ra'ayoyin masu saurare kan ɓarkewar cutar kwalara a Najeriya
Manage episode 425944082 series 1151731
Hukumar Yaƙi da Cututuka Masu Saurin Yaɗuwa a Najeriya, ta ce kawo yanzu adadin waɗanda suka kamu da cutar Amai da gudawa wato Cholera sun kai dubu 1 da 579, kuma tuni 54 daga cikinsu suka riga mu gidan gaskiya.
Hukumar ta yi gargaɗi ga jama’a da su kiyaye ta hanyar ɗaukar matakan kariya, domin kuwa tuni cutar ta shiga jihohi 32 na ƙasar.
Waɗanne irin matakai mahukunta ke ɗauka a yankunanku domin hana yaɗuwar wannan cuta?
A naku ɓangare, waɗanne matakai ku ke ɗauka domin kare kanku?
Kuri ka aiko mana da ra’ayoyinku a lambarmu ta WhatsApp +234 70 66 35 66 41 da kuma shafinmu na Facebook.
24 επεισόδια

Όλα τα επεισόδια
×Καλώς ήλθατε στο Player FM!
Το FM Player σαρώνει τον ιστό για podcasts υψηλής ποιότητας για να απολαύσετε αυτή τη στιγμή. Είναι η καλύτερη εφαρμογή podcast και λειτουργεί σε Android, iPhone και στον ιστό. Εγγραφή για συγχρονισμό συνδρομών σε όλες τις συσκευές.